Shafukan ayyuka da kuma kayan aiki na kyauta na Where Research Begins sun samu yanzu don masu koyarwa wadanda ke koyarwa cikin yaren Hausa! Muna mika godiyar mu ga mai fassara, Uliza.org. 

In kuna sha’awar samun Tom da Chris su zo ajin ku ko su jagoranci taron bita? Aika mana sako ta akwatin yanar gizo trainings@whereresearchbegins.com

Ko akwai wasu tambayoyi gameda fassara ko kuma gyare-gyare? Tura mana sako ta akwatin yanar gizo a admin@whereresearchbegins.com